Tuesday, 15 August 2017

[Video] Wani Mutum Ya Yanka Jikinsa Da Reza Saboda Son Daya Kewa Adam A Zango

Kunji wata Sabuwa Fa Wannan Mai Zamu kirashi Jahilci Ko hauka....?


Wani Mutum Ya Rubuta Sunan Adam A Zango A Jikinsa Da Reza Saboda Matukar Kaunar Daya Yake Masa...
Kuma a Cikin bidiyon yayi bayanin cewa zaiyi Abinda Yafi haka ma indai Akan Adam A Zango Ne..

Sai Ku Danna Download Dake Kasa Domin Sauke Videon..
Download Video Here

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

3 comments: