Arewarmu.com shafin yanar gizo ne da aka kirkire shi don yaɗa bayanai masu daɗa, ilimantarwa, da tsaka-tsakin Bahaushe, su faɗakar da shi, su zaburar da shi, sannan kuma su nishadantar da shi duk a cikin zubi da salo mai ban sha'a, cikin kyakkyawar Hausa. Shafi ne da zai himmatu wajen tattauna matsalolin malam Bahaushe tare da lalubo bakin zaren matsalolin da kuma yadda za a warware su. Shafin Al’ummata, zai yi ƙoƙarin yaɗa kyawawan al’adu, dabi’u da Daukacin yadda malam Bahaushe ke gudanar da rayuwarsa domin duniya ta data fahimtar wanene Bahaushe. Shafin Arewarmu zai yi kokarin duban malam Bahaushe a duk faɗin duniya a matsayin al’umma daya.
Arewarmu.. Harshe daya, Murya daya, Al’umma daya.
Arewarmu.. Harshe daya, Murya daya, Al’umma daya.
0 comments: