Lalle na cikin wani sinadarin da ke dauke da alfanu iri iri, kuma addini ta kwadaitar da muyi lalle akwai sirrika acikin sa.
Menene Amfanin Lallai?
In nace lalle wasu zasu dauka zanen henna nake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi nake magana akai
1)-Na farko dai lalle Kariya ce daga sihiri, Kariya ce daga aljanu sannan kuma Kariya ce daga cututtuka da dama.
2)-Yin lalle a kafa na zuqe cutar dake kafa sannan yana maintaining dumin mace, bi ma ana yana inganta ni’imar mace ba tare da ya gushe ba.
3)- Ga duk mace mai infection, ta tafasa lalle in ya dan huce sai ta yi sit bath dashi na sati biyu in Allah ya yarda zata warke
4)- Ana iya sha ruwan lalle cokali 1 don wankin dattin ciki amma banda masu ciki.
5)- Don gyaran Fata; lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne wanda ba bilicin yake yi ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata,
6)- A bangaren gyaran fuska, tana sa fuska tai kyalli, laushi, da haske in an kwaba da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan.ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum 30 mins kafin wanka sai Kinga bambanci a cikin sati biyu Insha Allahu.

0 comments: