Wednesday, 3 October 2018

Maganin Kara Karfin Mazakuta A Saukake

Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’uma sanyi da kuma karancin dogon zango a lokacin saduwa da iyali. Duk jijiyoyn da ke harbowa mazakuta (azzakari) jini duk sun yi sanyi.Toh ga maganin nan a saukake ba sai ka kashe wani kudi ba sosai.
Game wannan matsalar ya rinka cin giginya. Sannan yasamu ‘ya’yan baga ruwa (Large Acacia tree) ya dakata
sai ya zuba mata ruwa ya rinka sha zai yi mamaki wallahi.

Amman akwai magunguna na turawa da ake amfani dasu amman ga masu yawan shekaru ne akayi maganin domin su kara masu karfi da kuzari. Kuma magun gunan suna dauke da sina darin (sildinafil citrate) dukan su, sannan suna dauke da karfin 100mg, 50mg,120,150mg, wanda kesa zakarin namiji ya kumbura jijiyoyinsa su samu isasshen jini, sannan yasami karfi da dadewa yana aiki.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: