Monday, 10 September 2018

Matan Kannywood da suka nishadantar da al'umma a shekarun baya

kafin shigowar wasu jarumai mata da ake damawa dasu a yanzu a wannan farfajiyar an samu wasu da dama wadanda har yanzu ,masoya da masu bibiyar fina-finai hausa suna kewar su.





Tsoffin jarumai Hafsat Shehu da Farida Jalal  (instagram/yarmama1)


Masana'antar Kannywood ta kai kusan shekara 20 da kafuwa kuma ta samu dinbim jarumai masu taka muhimmin rawa wajen nishadantar da al'umma.

A cikin tsawon shekarun da wannan dandalin ta samu asali an samu jarumai mata da dama da suka faranta mana rai da ire-iren rawar da suke takawa a idon telibijin.
Mafi yawancinsu a daina jin duriar su ne kasancewa shiga sahun gaba na rayuwar zamantakewar aure.
Domin martaba da raya wannan dandalin da take nishadantar damu a ko da yaushe bari mu waiwaya baya mu tuna wasu daga cikin tsofin jarumai mata gwarzaye da suka nishadantar damu shekarun baya kafin ire-iren su Hadiza Gabon da Rahama Sadau su amshi tutar raya masana'antar, 
Saima Muhammed

Saima Muhammed, tsohuwar jarumar kannywood  (Hutudole)
Abida Muhammed

Amarya Abida Muhammed ta kara aure bayan mutuwar tsohon mijinta  (instagram/abidamuhammed)
Fati Muhammed

Fati Muhammad ta zama darakta a gidauniyar Atiku care foundation
kafin shigowar wasu jarumai mata da ake damawa dasu a yanzu a wannan farfajiyar an samu wasu da dama wadanda har yanzu ,masoya da masu bibiyar fina-finai hausa suna kewar su.
Rukayya Umar Dawaiyya

Saima Muhammed, tsohuwar jarumar kannywood  (Hutudole)
Sadiya Gyale

Sadiya Gyale
Safiya Musa

Tsohuwar jaruma Safiya Musa tare da danta  (Kannywoodtoday)
Samira Ahmed

Tsohuwar jaruma Samira Ahmad  (Instagram/samiraahmad)
Hafsat shehu

Tsoffin jarumai Hafsat Shehu da Farida Jalal  (instagram/yarmama1)
Mansura Isa

Tsohuwar jarumar Mansura Isa tare da yaran ta  (Instagarm/mansurah_isah)
Muhibbat Abdulsalam

MUhibbat Abdulsalam da yaran ta  (muhibbatabdulsalam)
Wadannan sun tare da wasu da dama sun taka rawar gaske yayin da ake damawa dasu a harkar fim kuma sun taimaka wajen inganta ki'imar al'adar arewa ga bainar jama'a.
Muna musu fatan alheri tare da jinjina masu bisa gudummawar da suka bada a masana'antar kannywood.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: