Magidanci a garin Lapai da ke jihar Neja, Yakubu Chanji, ya auri budurwa 'yar shekara 15,
Jaridar DAILY NIGERIAN sun ruwaito cewa. ana kiransa Chanji ne sakamakon auri-saki da ya ke yi, Wani ya ce a iya sani na yayi aure kusan sha biyu wasu sun ce ashirin, shi dai ba ya zama da mace sai guda hudu, yana sakin wata zai karo wata.
Kubiyomu danjin cikakken lbrin
0 comments: