Shahararren mawakin Hausan nan wato Nura M. Inuwa ya sanar a shafin sa na Facebook cewa ya kammala shiri tsaf na shiga daga ciki.
Za a daure auren shi da zukekiyar Amaryar sa mai suna Amina Wada a ranar 29 ga watan nan a unguwar Gangarawa da ke garin Malunfashi a jahar Katsina.
G Jerin Abubuwan Da Za'ayi Na Bikin
1..KAMU_______on 27/5/2017 TIME ______5PM VENUE_____SOLI CENTER KATSINA.
2..DINNER_______28/5/2017 TIME ________8.PM VENUE_________NYSC CAMP KT.
3..FOOTBALL ______28/5/2017 TIME_________10AM VENEU___________KARAKANDA STADIUM.
4.. WEDDING FATIHA _____29/5/2017 TIME______2.00PM VENUE_____MALUMFASHI LOCAL GOVERNMENT....
Ga Kadan Daga Cikin Hotunan Nura M Inuwa Da Amaryar Dazai Aura Nan Bada Jimawaba..
Monday, 17 April 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
0 comments: