Wednesday, 9 August 2017

Abubuwa 3 da za su faru a farkon Watan Oktoba a Najeriya

A Ranar 1 ga Watan Oktoba Najeriya ta samu 'Yancin kai. A wannan rana an sha alwashi iri-iri a Kasar.
1. Korar Inyamurai daga Arewa

Zuwa farkon watan na Oktoba ne wata Kungiyar Matasan Arewa ta sha alwashin korar duk wani Inyamuri ya bar Kasar.
2. Takarar Ayo Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose yace zuwa watan Oktoban nan zai fito takarar Shugaban kasa kamar yadda ya saba nuna aniyar sa.

3. Koran Makiyaya daga Arewa maso tsakiya

Haka kuma wasu Kabilun kasar da ke Arewa maso tsakiya sun nemi Fulani Makiyaya su bar Yankin su kafin wannan rana ta 1 ga watan Oktoba ko su ga ba daidai ba.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: