Thursday, 30 August 2018

Musha Dariya: ‘Yan Birni Sun Iya Walakaci – Inji Bafullatani

Wani bafullatani ne ya ga wani gida an yi masa farin fenti yana ta sheki, sai ya zauna ya fashe da kuka,
akayi akayi yayi shiru yaki.

Da kyar aka samu ya daina kukan….

Sai aka tambaye shi, wai bawan Allah mai ya saka kukan ne?

Sai ya ce shi wallah I wulaqancin mutanen birni ne ya ishe shi.

Yanzun su rasa da abinda zasu yi fenti sai da KINDIRMO (nono)

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: