Wani dan fulani ne yaje kano yaga yara suna ta sayen sweet camfo (alewar larabawa) sai abin ya bashi sha’awa.
Bafullatanin sai ya bada kudinsa a bashi, ko da aka bashi ya saka ta (alewar) a bakinsa kun san yadda take sai ta narke ya neme ta ya rasa!
Sai yaji zaki ,budar bakinsa sai ya ce, ”SHEGU KANAWA SUN FARA SAIDA BABU”

0 comments: