Wadansu ’yan fashi ne suka tare mota cike da fasinja suka sa kowa ya kwanta a kan titi.
Babban barayin ya ci ado, yana zaune.
Sai ya ce yau ba wata sata mai yawa za mu yi ba saboda yau ce ranar haihuwata.
Kuma sunana Dauda don haka ko mace ko namiji duk wanda sunansa ya fara da harafin ‘da’ sai ya zo ya fada min sannan ya ce min “Happy Birthday!” Wani Basakkwace na zuwa ya ce sunana Duna. “Happy Birthday barawo!”

0 comments: