Saturday, 22 September 2018

Musha Dariya: Malam Bahaushe Yayi Budurwa Bayarabiya

Wata rana wani bahaushe ya hadu da wata Bayarabiya wai sonta yake yi, Har ya tambaye ta lambar waya,

SAI TACE “WRITE :-SERO HATE SERO, SIS HATE SIS, SEFUN SEFUN TO TERE HON (0806867231)”



Karanta wannan: Kotu Ta Raba Aure A Tsakanin Wasu Ma’aurata Kan Bambancin Addini



Dariya ya subuce wa gogan naka,



DAGA CAN YA CE GA LAMBATA “RUBUTA:- TZIRO SABUN TZIRO TIRI SIS PIPE PIPE WAN POR ELABUN (07036551411)”

BAYARABIYA TA TINSIRE DA DARIYA!

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: