Sunday, 16 September 2018

Musha Dariya: Zance A Tsakanin Wasu Mahauka 2….. Wayyo Ciki Na

Wasu mahaukata biyu suna zauna a kan sokawe ,can sai karamin ya zurmuke ciki,
Babban ya tashi yayi yekuwa a “kawo agaji”,kafin a taru gogan naku yayi zuciya ya shiga ya ciro dan’uwansa, kana ya shige dashi cikin gida.


Can anjima ya fito yayi arba da mutane suna jiran tsammani, me ya faru? ina dan’uwanka?

Gogan naku yace ha ha ha ya fadi a sokawe yanzu na cire kuma na shanya shi ya bushe, koda aka shiga sai aka iske shi a rataye a jikin fanka na kakarin mutuwa!

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: