Wani mutum ne yayi sabuwar amarya.
Bayan kwana biyu sai abokan shi suka tambaye shi “Bala ya amarya?”
Sai yace; Kai ni ana cewa mata tara suke basu cika goma ba, kai ni matata goma take cif don matata, Muslimatin, Muminatin, Kanitatin, Sadikatin, Sa’imatin,
Kai har zuwa karshe sai suka ce kai amma kayi sa’a Allah ya bada zaman lafiya. Bayan watanni kadan sai suka hadu da abokansa sai suka ce Bala ya Musulimatin?
Sai yace; “Ai yanzu ta zama Muguwatin, Munafukatin, Kazamiyatin, Makiratin, Shegiyatin, Azzalumatin, kuma saura kiris ta zama Bazawaratin”

0 comments: