HUKUNCE-HUKUNCEN JININ HAILA
HUKUNCE-HUKUNCEN JININ HAILA```
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, godiya ta tabbata ga Allah muna gode masa muna neman agajin sa da amincewar sa da yardan sa wanda Allah ya shiryar dashi shine cikakken shiryayye Allah ka shiryar damu wanda Allah ya 6atar babu mai iya shiryar dashi,
muna shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah shi kadai yake bashi da abokin tarayya kuma muna shaidawa lallai Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi bawan sa ne kuma manzon sa ne.
muna neman tsarin Allah daga sharrorin kawunan mu da miyagun ayyukan mu, bayan haka wannan takaitaccen rubutu da Allah ya kaddara mana kawo maku mai taken hukunce-hukuncen jinin haila muna rokon Allah ya bamu ikon rubuta dai dai kuma ya tsare mu daga kuskure kuma muna rokon Allah ya gafarta mana kura-kurai da zasu auku acikin wannan rubutu,
dan uwa ina 'yar uwa ta mai karatu wannan rubutu ne na kananun dalibai don haka muna fatan wadanda suke da ilimi akan wannan matsalar idan sunga munyi kuskure zasuyi mana gyara, muna rokon Allah ya taimake mu_
.
_'Yan uwa kamar yadda muka sani shari'ar musulinci babu wani Abu da take 6oyewa saboda kunya,
asali shi wannan addini yana da tsare tsare masu yawa da ban sha'awa wanda hakan yasa rayuwa ta tsafta da aminci tana wajen musulmi kuma asali dama na daga abinda ya shafi wannan addini na musulinci baya jin kunyar bayyana gaskiya don haka nake kira ga mai karatu tun daga Kan iyayen mu da kannemu da sauran dukkanin musulmi na duniya cewa wannan rubutu in Allah ya yarda zan takaita bayani na ne akan hukunce-hukuncen jinin haila, w
anda ni kuma da zan jagoranci wannan rubutu wato Hussaini Haruna Kuriga (Ibn Taimiyah Abu-Nabeelah) muna fatan Allah madaukaki ya taimake mu_
.
_Zamu dakata anan sai mun hadu a darasi na gaba
0 comments: