Kyawawan hotunan da Rahama Sadau ta fitar don raya ranar haihuwar ta, Duba anan
Jarumar tana murnar cika shekara 25 a duniya yau Juma'a 7 ga watan Nuwamba.
Tauraruwar Kannywood Rahama Sadau na murnar zagayowar ranar haihuwar ta inda ta wallafa wasu kayatattun hotuna masu jan hankali,
Rahama ta wallafa wasu hotuna wadanda suka birge a shafin ta na Instagram don raya wannan muhimmiyar ranar tare da yi ma Allah godiya bisa damar da ta samu na gannin ranar,
Jarumar tana murnar cika shekara 25 a duniya yau Juma'a 7 ga watan Nuwamba,
Dinbim masu ruwa da tsaki a masana'antar Kannywood da masu bibiyan fina-finan hausa na taya fitacciyar jaruma Rahama Sadau murna zagayowar ranar haihuwar ta,
Tun safiyar ranar juma'a hotunan ta ya mamaye shafukan sada zumunta inda ake ta mata fatan alheri tare da bata kwarin gwiwa wajen cigaba da aikin da take wajen karfafa masana'antar nishadi.
0 comments: