Sunday, 9 April 2017

Sabbin Hotunan Jarumar Kannywood Mai Suna Maryam Yahya

Hotunan Jarumar Kannywood Mai suna Maryam Yahya wanda ta fito a film din Mansoor.
Maryam Yahya itace Jarumar data fito a film din Mansoor Wanda sukayi tareda Umar m Sharif, Kamar yadda ya kasance Umar m Sharif bakone wajen fitowa a Shirin Film haka zalika Maryam Yahya ma Sabuwar Jaruma Wanda tayi fice wajen kwarewa akan abubuwan da aka bata damar tayi a cikin Shirin Film.

Ali Nuhu shine Wanda ya kawo wannan Jarumar a Cikin Shirinsa Mai suna Mansoor Wanda shine Director a karkashin FKD Production.

Zaku iya Biyo wannan Jarumar A shafukanta na...
Facebook: @officialMaryamyahya
Instagram: @Maryam___yahya
Twitter: @Maryam___yahya

Hotunan Jarumar
1 of 10
2 of 10
3 of 10
4 of 10
5 of 10
6 of 10
7 of 10
8 of 10
9 of 10
10 of 10
Ku biyomu a
https://www.facebook.com/Arewarmu1
https://www.Twitter.com/Arewarmu1
https://www.Instagram.com/Arewarmu1

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: