Sunday, 26 March 2017

Shugaba Buhari ya nada wani dan Arewa shugaban babban Banki

Buhari ya nada sababbin shugabannin Bankin Manoma - Babban darekta a ma’aikatan aiyukan gona da raya karkara Blessing Lere-Adams ta sanar da sababbin nadin shugabannin Bankin Manoma na Kasa (Bank of Agriculture)
Wadanda shugabn kasa Muhammadu Buhari ya anmince da nadin na su sun hada da Kabiru Mohammed a matsayin shugaban Bankin.


Sauran sun hada da Prince Akenzua daga Kudu maso kudu, Okenwa Gabriel daga kudu maso gabas, Ameh Owoicho daga Arewa ta tsakiya da Bode Abikoye daga kudu maso yamma. Blessing Lere-Adams ta ce shugaban kasa yayi hakanne domin ya dada samar da sauki ga manoman kasa Najeria.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: