Monday, 27 March 2017

Majalisar Dattawa Ta Kara Sako Wasu Ministocin Buhari Yan Arewa A Gaba, Bayan Hamid Ali (Karanta)

Majalisar dattawan Najeriya a karkashin jagorancin shugaban ta Sanata Bukola Saraki ta aika takardar sammaci zuwa ga wasu ministocin shugaba Buhari su biyu daga arewa.
Waddan ministocin dai sun hada da Mejo Janar Dambazai da kuma ministan Shari'a Malami saboda wata badakarar da ake zargin su da ita. Su dai sanatocin sun zarge su ne da kin mayar da wasu makudan kudade ba a cikin asusun gwamnatin tarayya.


Sanatocin dai sun cimma wannan matsaya ne bayan sun gama tattanauwa da tafka muhawara kan wani kudurin da minista daga Legas ya kawo a majalisar. Ministocin sun ce kamfunnan da ake zargi ministocin sun hada kai da su sun hakda da Contec Nigeria Ltd.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: