Friday, 5 May 2017

[Video] Shugaban kasa Muhammadu Buhari A Masallacin Juma'a

Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya bayyana lokaci na farko cikin mako biyu inda ya halarci sallar Juma’a a yau 5 ga watan Mayu, 2017.

Buhari yayi sallah ne tare da babban lauya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, NSA Mohammed Babagana Monguno, da sauran su a masallacin Aso Villa da ke fadar shugaban kasa.
Mako 2 kenan da shugaban Buhari bai fito waje aka ganshi ba bayan rashin halartan taron majalisan zantarwa ranan Laraba, da kuma makonni 3 a jere,
Ku shiga link din Dake kasa domin sauke bidiyon.

Download Video Here

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: