Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya bayyana cewa har yanzu bai yanke shawarar tsayawa takarar Shugaban kasa a karkashin tutar PDP ba.
Saraki ya nuna cewa a halin yanzu yana ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki kan makomar siyasarsa inda ya jaddada cewa zai iya samar da canjin da ake bukata a Nijeriya.
Wednesday, 15 August 2018
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
0 comments: