Wednesday, 15 August 2018

Karshen Rashin Imani: Ta Kona Dan Kishiyarta Da Ruwan Zafi

A jiya Talata ne wani abin al'ajabi ya faru a garin Gantsa, da take karamar hukumar Buji, a jihar Jigawa. Wata kishiya ce bayan fada ya hada ta da abokiyar zamanta, sai ta debi tafashahshen ruwan zafi ta zuba wa kishiyar da kuma dan jinjirin da kishiyar take dauke da shi a hannunta.
Yanzu haka dai wannan mata tana Asibitin Gantsa da jaririn na ta, ita kuma daya kishiyar tana komar 'yan sandan karamar hukumar Buji.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: