Monday, 13 August 2018

Jerin sunayen shugabannin Najeriya da kasafin kudaden da suka fitar daga shekarar 1999 zuwa yau

A kasa zaku ga jerin kasafin kudaden Najeriya da aka fitar daga shekarar 1999 zuwa yau, wadanda da aka canja su zuwa dalar Amurka da kuma jerin shugabannin da suka yi mulki a lokacin

A wani bincike da majiyar mu NAIJ.com ta yi zata kawo muku jerin kasafin kudin da Najeriya ta fitar tun daga shekarar 1999 zuwa shekarar 2018 da muke ciki, tare da shugabannin da suka fitar da kudaden.


Ga jerin kudaden da aka canja su zuwa dalar Amurka da kuma shugabannin da suka yi mulki a lokacin.

Shekara Kasafi Shugaban Kasa

1999: $13.6b Olusegun Obasanjo

2000: $8.2b Olusegun Obasanjo

2001: $8.3b Olusegun Obasanjo

2002: $9.5b Olusegun Obasanjo

2003: $11.4b Olusegun Obasanjo

2004: $9.8b Olusegun Obasanjo

2005: $12.4b Olusegun Obasanjo

2006: $14.7b Olusegun Obasanjo

2007: $18.8b Olusegun Obasanjo

2008: $21.1b Umaru Musa Yar'adua

2009: $25.8b Umaru Musa Yar'adua

2010: $29.3b Umaru Musa Yar'adua

2011: $31.8b Goodluck Jonathan

2012: $31.4b Goodluck Jonathan

2013: $31.2b Goodluck Jonathan

2014: $31.1b Goodluck Jonathan

2015: $26.7b Goodluck Jonathan

2016: $31.9b Muhammadu Buhari

2017: $23.6b Muhammadu Buhari

2018: $28.2b Muhammadu Buhari

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: