Wednesday, 15 August 2018

'Yan Kasuwar Saudiyya Na Amfani Da Sunan Buhari Don Samu Ciniki Daga Mahajjatan Nijeriya

'Yan Kasuwar Saudiyya Na Amfani Da Sunan Buhari Don Samu Ciniki Daga Mahajjatan Nijeriya
Rahotanni daga Saudiyya sun nuna cewa wasu Larabawa masu shaguna sun fara amfani da taken Shugaba Buhari na " Sai Baba" wajen jan hankalin Mahajjatan Nijeriya don sayen kayayyakinsu.

Wasu daga masu shagunan sun bayyana dalilin rungumar wannan salon kasuwancin ne saboda sun lura 'yan Nijeriya na kaunar Buhari sannan kuma suna girmama shi.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: