Friday, 24 August 2018

Yanzu-yanzu: Shugabar kwamitin sufurin jirgin sama a majalisa ya sauya sheka daga PDP uwa APC




Labarin da ke shigowa da dumi-dumi na nuna cewa shugabar kwamitin majalisan wakilai kan sufurin jirgin sama, kuma mai wakilar mazaba a jihar Abia. Nkeiru Onyejeocha, ta sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), zuwa All Progressive Congress (APC).


Nkeiru Onyejeocha ta sauya sheka ne biyo bayan sauya shekar yan majalisan wakilan akalla 35 daga jam’iyya mai rinjaye a majalisan zuwa PDP.

Itace yar majalisar PDP ta farko da ta koma APC tun baya tafiyar majalisar hutun rabin zango.
Za mu kawo muku cikakken rahoton, Nangaba Ladan.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: