Sunday, 19 August 2018

Zan Garkame Duk Maciya Amanar 'Kasa A Gidan Kaso - Shugaba Buhari

Jim kadan bayan dawowarsa daga birnin Landan, bayan kammala hutun kwanaki goma, Shugaba Muhammadu Buhari ya zanta da 'yan Jarida, cikin jawabin da ya gabatar, ya shaida musu cewa:
"Ina mai tabbatar muku na dawo cikin 'koshin lafiya, zan kuma cigaba da yaki da duk maciya amanar 'kasa masu cin hanci da karbar rashawa, duk wanda ya saci dukiyar 'kasa zai 'dandana kudar zaman gidan jarum".

Baba adawo zai 'dora, kowa ya ci buzu zai yi aman gashi.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: