Saturday, 8 September 2018

Wasu kasashen Afirka sun fara haramtawa samarinsu saduwa da 'yar-tsanar danqo



 Samari dai suna ta zumudin wannan 'yar tsana ta danko mai soyaya a yankunan Afirka

- An bayyana illoli da ribar sayen budurwar danko domin fadakarwa
- Wasu kasashe sun fara daukar mataki bayan sake-saken aure


Kasar Botswana, ta kudancin Afirka, ta zama kasa ta farko da ta haramta soyayya da sabbin yan-tsana na soyayya da ake ta saya daga kasashen turai ana shiga dasu kasashe.

Su dai 'yar tsanar, an makala musu shirin kwampiyuta ne, ta yadda zasu iya raba da waka, da soyayya da kisisina irin ta mace yayin saduwa, duk don daukar hankalin mazaje, wadanda su kuma suka ce hakan ya yaye musu takaicin kashe kudi da jan ajin mata.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: