Wata mata ce tana laulayi sai mijinta yadauketa dan zuwa hospital bayan fitarsu bakin titi sai ya tare motar boss suka shiga ciki.
Kowacce mace d irin nata laulayin
Anacikin tafiya sai mijin nata yaga sai nanikar kwandasta take sai yake tambayarta
Waike mene haka?
Saitace warin hammatar kwandasta shinakeso
Dashagwaba tacewa mijinta kayimasa mgn yabudemin hammatarsa dan Allah
TAMBAYAR ITACE INKAINE KWANDASTAR

0 comments: