Sunday, 13 January 2019

ABUBUWAN DA SUKE KAWO SABANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI

ABUBUWAN DA SUKE KAWO SABANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI


mazaje sune kawai suke yin jima'i domin jin dadi amma abin ba haka yake ba, a wurin mata ba wai ana nufin cewa mata ba sa jin dadi wurin jima'i bane.

Abin da ake nufi, shine ita mace bayan taji dadin jima'i akwai kuma abin da zai iya biyo baya wato shine daukar ciki da wahalahlunsa saboda haka, kafin namiji ya iya bude kafofin sha'awar mace sai ya sami karbuwa a zuciyarta tukunna,

rashin yin la'akari da wannan shike kawo rashin cin nasarar mijin wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji ya fara kokarin ta da sha'awar mace, ya kamata ya fara kokarin samun shiga zuciyarta tukuna ta hanyar yin amfani da maganaganu na soyayya masu sa zuciya nutsuwa


bayan wannan akwai wasu abubuwan da suke kawo sabani wurin jima'i, tsakanin mata da miji wadannan kuwa sune:


SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: