A jiyane Gawar yar tsohon gwamnan jihar jigawa Alhaji Dr. Sule Lamido Wanda ta Mutum a asibitin kasar India, Allah ya jikanta da Duk Kan musulmi Baki daya.
Za'ayi jana'izar ta a yau Alhamis 03 ga watan Augusta a garin birnin kudu Dake jahar jigawa.
Ga Hotunan
Za'ayi jana'izar ta a yau Alhamis 03 ga watan Augusta a garin birnin kudu Dake jahar jigawa.
Ga Hotunan
0 comments: