Monday, 30 July 2018

Kofa Da Tagogi A Bude Suke Ga Duk Dan Majalisar Da Ke Son Canja Sheka —Oshiomhole

Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa, Adam Oshiomhole ya jaddada cewa duk dan majalisar da ke son tazarce, dole ya shiga zaben fidda gwani inda ya nuna cewa jam'iyyar ba za ta ba kowane dan majalisa tikitin tazarce ba.

Ya kara da cewa kofa bude take ga duk dan majalisar ke son canja sheka zuwa wata jam'iyya. Tun da farko ne dai a yayin wata zama da Shugaban jam'iyyar ya yi 'yan majalisar wakilai na APC a jiya, Shugaban Masu Rinjaye na majalisar, Femi Gbajabiamila ya nemi alfarma kan cire 'Yankees majalisar daga shiga takarar zaben fidda gwani.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: