Na Dauki Alkwarin Komawa Abuja A Keke Daga Adamawa Idan Buhari Ya Sake Cin Zabe, Inji Tanimu PZ
"Ni Tanimu PZ, Numan, Adamawa na yi alkawari idan Buhari ya ci zaben 2019 za mu koma Abuja da keke ko sauran ba za su je ba, to ni kadai zan je Yola daga Numan na dawo".
Tanimu PZ dai na daga cikin tawagar wasu magoya bayan Buhari da suka yi tattaki a kekuna tun daga Adamawa zuwa Abuja domin taya Buhari murnar cin zaben 2015.
Sunday, 29 July 2018
Author: Adamu umar
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
0 comments: