Wasu rikitattun barayi ne suka je sata Gidan wani mutum, barayin nan suna daukeda manyan makamai kuma su 7
sai biyu suka shiga cikin gidan sauran suna jiransu.
A waje shigan biyun suka duba ko ina a gidan ba su ga kowa ba juyawan dayan ke da wuya sai ya ga wani babban wando a shanya a igiya sai yace wa dayan mu gudu kawai suka fito da gudu sai sauran suna tambayansu ya haka me ya faru?
Sai suka ce wallahi gara mun gudu tun bai same mu ba domin wani wando ne muka gani idan har wandon nan na mutum ne idan yasa memu ba za muji dadi ba kawai sai suka ruga da gudu ba tare da sun dauki komai a gidan ba.
Hahahahahahahahahaha kufadi kalma daya kan wadan nan barayin

0 comments: