Wednesday, 8 August 2018

MUSIC: Adam A Zango - Farin Ciki

Albishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa waka adam a zango mai suna "farin ciki" indai baku manta jarumin ko ince mawakin ya aza gasar rawa akan wannan waka akan kudin dala america $300 wanda idan anka chanzasu zasu kai kimanin naira dubu dari da takwas N108,000.

To yau ga wakar domin ku sauraro din jinta kuma da wanda zai shiga wannan gasa.


SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: