Friday, 12 October 2018

Musha Dariya: Dattijo Mai Noman Gyada Da Damina

Wani dattijo ne yayi niyyar Noman gyada da damina, Ranar da aka yi ruwa mai yawa sai ya je Gona, ya na fara huda sai kawai ya ji ance kai Ku taya shi mana.
Kawai sai yaga an hude gonar baki daya, washegari ya zo da nufin yayi shuka, yana sarawa zai fara shuka sai ya ji an ce kai Ku taya shi mana!!!

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: