Sabuwar Wakar Mawaki dauda kahutu Rarara Mai Taken Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla Wakar da yayiwa Kwankwaso akan faduwarsa Zaben Fidda Gwani Na PDP Daya gabata a Jihar Rivers.
A Yayin da Kwankwaso ya tsira da Kuri'u 158 Wanda hakan ya jawo mawaka da dama suka sami Abin Fadi Akan sa.
Haka Kuma Kamar yadda aka Saba mawakin bai fito fili ya fadi akan da way yake habaicinsa ba Kawai dai ya zuba baituka masu zafi akan faruwar tsula zabe.
Ayi sauraro lafiya.
Download MP3 Now

0 comments: