Wani attajirine yayi niyyar rabawa masu karamin karfi ragunan sallar layya, saiyaje wani masallaci yasa aka ajiye ragunan abayan masallaci, anayin sallamar sallah sayya mike yace ina mutun daya me tsoron Allah?
Sai wani ya daga hannu,sai yace bisimillah, sai suka fita bayan masallacin aka yanka masa rago akace ya dauka ya wuce gida saiya dawo cikin masallacin yace ina wani me tsoron Allah,
Wani ya sake daga hannu shima sukaje aka yanka masa shima ya dauka yatafi gida akaro na uku sai mutumin ya manta yashiga da wukar kuma ga jini ajikinta yadawo masallacin yace ina wani me tsoron Allah?
Suna ganin wukar a hannunsa da jini kuma sun lura da duk mutanenda ya kira basu dawoba sai sukayi tsit kowa yakasa daga hannu can sai ladan yace, saidai ko liman shi yafi kowa tsoron Allah, da sauri liman ya ce inji uwarwa??

0 comments: