Akwai wani saurayi kullum suna kwana tare da yayan shi a daki daya,
Wata rana ya kwanta bacci yana jin yunwa baici abinci ba sai yayi mafarki an kawo masa bread da kwakwa,
Ya fara cin bredin sai da ya gama tas sai yawo kan kwakwar ya nemi abin da zai fasa kwakwar nan ya rasa sai ya yanke shawarar fasa ta da hakorin sa, ya kama ta kenan zai fasa sai yaji saukar mari fasss!
Sai ya ji ance “kai abdul bayan ka cinye min fillow kuma za ka na cizo na a kai.

0 comments: