‘Yan majalisar dokokin Kano 6 sun sauya sheka Wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kano mutum shida sun sauya sheka daga Jam’iyyar APC izuwa PDP . Wadannan ‘yan majalisu sun hada da wakilan kananan hukumomin Gwarzo, Gwale, Gezawa, Rogo, Madobi da Bichi. Karamin bayani a nan gaba…
Thursday, 9 August 2018
Author: Adamu umar
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
0 comments: