Wednesday, 5 September 2018

Musha Dariya: Dan Fulani Jibrilu A Makarantar Kwana………..Hahahaha

Wani yaro ne sunansa jibrilu, aka kai shi makarantar kwana, a gadon dakin kwanan dalibai da ke makarantar da aka kai shi hawa uku ne,

sai aka ba shi gado hawa na uku, cikin dare fitsari ya kama shi ya rasa yadda zai yi sai ya fara ihu yana kuka,

sai shugaban daliban wannan dakin ya ce waye ya ke mana kuka sai yaron ya ce, Jibrilune daga sama ta uku, gaba daya daliban da ke dakin kwanan suka fara gudu.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: