Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya, ASUU, ta janye yajin aikin da ta ke yi domin neman gwamnatin kasar ta inganta ilimin jami’a.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa Farfessa Biodun Ogunyemi ne ya baiyana hakan a yau Litinin.
Cikakken rahoton na nan tafe.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa Farfessa Biodun Ogunyemi ne ya baiyana hakan a yau Litinin.
Cikakken rahoton na nan tafe.
0 comments: