Akalla mutane 23 ne suka rasa rayukansu a ambaliyar da akayi a jihar Gombe inda gidaje 12 suka salwanta.
Mutane 6 sun rasu ne a garin Dadinkowa da ke Yamaltu-Deba sannan wasu 16 a garin Gombe.
Bayan haka gonaki 119 ne a garin Jauro Baba, Jauro Mai da Jauro Saini dake gundumar Kamo, karamar hukumar Kaltungo suka salwanta sannan kuma an yi hasarar abinci da taki sanadiyyar wannan ambaliya da ya ke ta aukuwa a sassan jihar.
Shugaban hukumar samar da agaji na jihar Mohammed Garba ne ya sanar da haka.
Tuesday, 1 August 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Buhari zai kaddamar da hakar man fetir a jahar GombeBuhari zai kaddamar da hakar man fetir a jahar Go
Sabon gwamnan Nasarawa ya yi wasu muhimman sabbin nade-nade Sabon gwamnan Nasarawa ya yi wasu muhimman sabbi
An Kai Mummunan Farmaki A Ofishin Kamfen Din Atiku Da Ke Katsina Jaridar Katsinapost ta fitar da rahoton cewa
Tofa! INEC za ta yi amfani da jakuna da kekuna wajen raba kayan zabe a Gombe Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC za ta dauki
Subahanallahi! Ankama Malamin Islamiyya ya yi wa wata yarinya 'fyade' a Kano Rundunar 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar
Babbar Magana: Wani saurayi ya kashe budurwarsa tare da binne gawarta a dakinsa Wani saurayi da aka bayyana sunansa da Prince
0 comments: