Sunday, 19 March 2017

Gobara Ta Tashi A Ofishin Hukumar NAFDAC (Hotuna)

Game da rahotannin da muke samu, babban ofishin hukumar kula da kaywun abinci da magunguna wato NAFDAC, shiyar jihar Legas ta kama da wuta.
Ofishin da ke 3/5 Oshodi expressway, Oshodi Legas, wanda shine ainihin dakin gwaje-gwajen hukumar.
Game da cewar Premium Times, har yanzu ba’a san sanadiyar gobaran ba. ga hotunan gobaran.
Allah S.W.A ya Kara kiyaye mu.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: