Labarun da muke samu daga majiyoyin mu da dama na nuni da cewa da alamu takun sakar da ke a tsakanin manyan jarumai mata a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi na shirin daukar sabon salo.
Majiyar tamu dai ta ruwaito cewa a cikin wata fira da tayi, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita a wurin ta Rahma Sadau ba kowa bace don haka kuwa ba ta isa tayi gasa da ita ba.
Haka Kuma Arewarmu.com Ta samo daga NAIJ.com dai a wani bincike da tayi ta gano cewa rashin jituwar dake a tsakanin jaruman biyu ya samo asali ne a wattanin baya tun lokacin da za'a fara shirin fim din Rariya na Rahma Sadau din da aka ce ta gayyaci Nafisa Abdullahi amma taki yadda tayi bayan kuma ta karbar mata makudan kudade.
Binciken namu kuma ya bayyana cewa hakan ne ma ya sanya jarumar Rahma Sadau ta maka Nafisa Kotu domin a bi mata hakkin ta inda daga nan kowa ya ja daga cikin su yana zafafan kalamai ga yar uwar ta.
Source: Naij.com Hausa
Monday, 21 August 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Takai Taccen Tarihin Mawaki Nura M Inuwa Tattaunawa Kai Tsaye Tareda Jarumi Abas Sadiq&
Sarauniyar kyawawan kannywood Fati Washa ta saki wasu zafafan Hotunanta Shiva nann Dan gani.Sarauniyar kyawawan kannywood Fati Washa ta saki
Kai Gaskiya ba magana ! Kalli HOTUNAN Rahama Sadau da ta saki abikin wannan Sallahr
Kannywood: Jaruma Saratu Gidado Daso Ta Saki Zafafan Hotunanta Tare Da MijintaFitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana'an
Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Bilkisu SalisSabbin hotuna da Jarumar Kannywood Bilkisu salis
Yan uwa rabin jiki kyawawan hotunan Rahama Sadau tare da yan uwan ta (hotuna)Yan uwa rabin jiki kyawawan hotunan Rahama Sadau
0 comments: