Tuesday, 29 August 2017

[Video] Murnar Dawowar Buhari Da Akayi A Garin Bauchi Tare Da Rarara Wadda Ba'a Taba Yin Irinta Ba A Duk Fadin Nigeria

Masoya shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi wani gangamin nuna soyayyarsu gare shi a jihar Bauchi.

Duk da cewar kwanaki 10 kenan da dawowar shugaba Buhari Najeriya daga kasar Ingila inda yayi jinyar kwanaki sama 100 a garin Landan, masoyansa da dama sun cigaba da bayyana godiyarsu ga Allah daya dawo da shi gida cikin koshin lafiya.

Baya da Rarara, wasu yan Fim da suka hada da Jamila Nagudu, Daushe, Baba Ari da sauransu da dama da suka kais u 30 duk sun halarci taron gangamin.


SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: