Saturday, 16 September 2017

Abun dariya! Yan Najeriya sun lissafo abubuwa 7 da naira 5 zai iya siya har yanzu

Naira 5 ya kasance kudi mafi kankancin daraja a kudaden Najeriya. Da tashin kayayyaki, naira biyar ya zamto kamar baida amfani ta inda mutun ba zai iya siyan wani abu da shi ba.

Arewarmu.com ta yanke shawarar aika wa masu karanta rubuce-rubucenta tambaya. Me ake iya siya da N5 a wannan yanayin da tattalin arziki ke ciki?

Ga wasu daga cikin amsoshi masu ban dariya da muka samu a kasa

1. Kwanciyar hankali

2. Wasu na fada kan shi

3. Ashana

4. Kuli Kuli

5. Kosai

6. Katin Waya

7. Alawa

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: