Saturday, 4 March 2017

Uwa ta kashe yar akan ta dafa kwai biyu na karyawa

An kuma cewar, Mercy Marigo daga Gokwe ta buga diyar ta itace da ke ci da wuta sai yarinyan ta suma.

- Da Marigo ta ga abin da ta aikata, sai ta ke yarinya asibiti da yake kusa da su. Wajen ne aka ce yarinya ta mutu.
Wata uwa a kasar Zimbabwe kudancin nahiyar Afrika, ta kashe yarinyanta akan kalilan abin da ya faru.

Rahoto daga kasar ya nuna cewar, matar ta dauki rai yarinya domin ta dafa kwai ta ci da safe. An kuma cewar, Mercy Marigo daga garin Gokwe ta buga diyarta.

Maƙwafci da sun ga yadda abin ya faru sun ce Marigo ta ji aushi abin da diyarta ta yi da bata gaya mata ba sai ta buga mata kai da itace da ta cire acikin wuta. Sanadiyar wannan bugi ne yarinya ta suma.

Da Marigo ta ga abin da ta aikata, sai ta ke yarinya asibiti da yake kusa da su. Wajen ne aka ce yarinya ta mutu.

Amma, yan sanda kasar sun kama mai laifin. Da yiyuwar zata fuskanta hukunci a kotu.

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: