Shahararriyar jarumar nan ta wasan Hausa watau Aisha Aliyu wadda akafi sani da Aisha Tsamiya mun samu labarin cewa ta sha ruwan duwatsu a garin Kano da sallar da ta gabata.
Majiyar mu dai ta ruwaito cewa wasu mafusatan samari ne suka yi wannan aika-aika a lokacin da ake shagulgulan sallar da ta gabata a filin kasuwar baje koli dake a jihar ta Kano.
Arewarmu.com sun samu labarin cewa mahalarta taron sun huce haushin su ne akan Tsamiya sakamakon makara da ta yi zuwa wajen taron, wanda hakan ya sa su yi mata ihu gami da ruwan duwatsu har ta kai sai da kyar jami’an tsaro suka kwace ta.
A baya ma dai jaruma Nafisa Abdullahi ta sha da kyar a jihar Katsina inda magoya bayan ta da masoya suka yi mata ca sai da kyar aka samu aka kwace ta sadda tazo yin wani wasa kafin azumi.
Monday, 31 July 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Mai laya ya kiyayi mai zamani: Jaruman Kannywood 4 da tauraruwarsu ke haskawa cikin wannan shekara ta 2018 Masana sana’ar nishadantarwa sun yi ittifakin
Kishin-kishin: Soyayyar dake tsakanin Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq ta fara fitowa fili (Hotuna) Yayin da da yawa daga mutanen dake ciki da wa
Yan fashi sun afka gidan shahararren maibada umarni na Kannywood -Yakubu M. Kumo Barayin sun far ma gidan sa ne a daren ranar
Hassan Giggs Mai bada umarni da tsohuwar jarumar fim na murnar cika shekara 10 da yin aure Mauratan sun cika shekara 10 da yin aure wanda
Kannywood: Hauwa Fullo Na Shirin Maka Teema Makamashi A Kotu Sabo Da Tayi Mata Satar...TEEMA MAKAMASHI TA SACI WAKAR HAUWA FULLOU YAR FU
Labarai dauke da Hotuna- TARIHIN JARUMA NAFISA ABDULLAHI a takaice, Dukk dacewa zuwa yanzu za'a iya cewa, nafisa taja
0 comments: