Wata matashiyar da ta fito daga yankin arewacin Najeriya ta zamo abun sha’awa ga mutane bayan mutane sun ga wani aikin zane da tayi a jikin tamfol.
Matashiyar da aka bayyana a matsayin Fab_garba ta tabbatar da cewa Allah ya yi ma hannayenta baiwa bayan ta wallafa hotunan zane daban-daban da tayi a shafinta na Twitter.
Fab_garba ta bayyana kanta a matsayin ma’abociyar zane; an tabbatar da hakan ta hanyar fasahar ta da kuma zanen da ta yi da hannayenta.
Mutane da dama daga Najeriya dama wajen kasar sun karfafa wa matashiyar gwiwa kan ta ci gaba da wannan kyakkyawan aiki har sai ta mallaki dakin zane nata na kanta.

0 comments: