Rundunar yan sanda na jihar Bauchi ta kama wata mata Hindatu Abdullahi wadda ake tuhuma da kashe jaririn kishiyarta Fatima ta hanyar dura masa maganin kwari na pia pia lamarin da ya haddasa mutuwar jaririn mai suna Muhammadu.
Bayanai sun nuna cewa lamarin ya faru a kauyen Wuro bogga a gundumar Duguri na karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauch.Majiyarmu ta shaida mana cewa Hindata wadda ita ce Amarya ta shiga dakin Fatima wadda ita ce uwar gida bayan Fatima ta tafi gidan makwabta sai Hindatu ta dauki jaririn Fatima ta kaishi dakinta inda ta dura mashi pia pia.
Daga bisani Fatima ta dawo ta tarar da lamarin da ya auki wadda a bisa wannan daliline ta nemi agaji.Daga bisani an garzaya Asibiti da jaririn inda aka tabbatar da rasuwarsa.
Hindatu dai ta fada hannunu yan sanda yayin da shi maigidansu Mal Abdullhi yana Saudiya wajen aikin Hajji.
Thursday, 31 August 2017
Author: Arewarmu Concepts
Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...
RELATED STORIES
Al’ajabi: Wani Mutum Ya Kai Kanshi Ofishin ‘Yan Sanda Dauke Da Kan Abokinshi Da Ya KasheA wani lamari mai matukar daure kai, wani mutum m
Ko kunsan A wane lokaci ne uba ke tsame kansa daga a al’amuran ‘ya’yan sa?Ko kunsan A wane lokaci ne uba ke tsame kansa dag
Duniya Tazo Karshe: An Kama Wani Mutum A Yayin Da Yake Kokarin Binne Mahaifiyar Sa Da Ran Ta‘Yan sanda sun cafke wani a yayin da ya ke yunkur
Wata Mata ta haifi yan 4 a sansanin yan gudun HijiraIkon Allah Ikon sai kallo, don kuwa anan wata
Tashin Hankali: Uwargida Ta Tura Kanwar Miji Cikin Tukunyar Tafasashen Ruwa ZafiJamai’an Hukumar Yaki da Safarar Bil-Adama (NAPTI
Ikon Allah: Wani mutumi yayi wa mata 102 ciki shi kadaiWani Bawan Allah ya haifi 'Ya 'ya sama da 100 kam
0 comments: